Activity Report

Aisha Ahmad Idris
Aisha Ahmad Idris
@ayshatulhumairah
Followers: 2,181,107Posts: 1,187Following: 1,413
Actress Humanitarian
View all posts from @ayshatulhumairah
Thank you so much each and everyone Of you 

Masu posting Masu Comments Masu Kira Messages chats 
Ta duk wani hanya da aka Tura sakon taya Murna 
Naga dayawa daga ciki nasan bazan iya reply duka ba
Muna Godiya Da Fatan Alkhairi da ake mana
Allah yabar zumunci Ya Kawo Na Yan Baya

Jazakallahu Khairan 😇🙏
744 25275
Wakar Mai mala buni gobe zata zo da daddare 8pm idan Allah ya kaimu
36 1191 11257
Allah ya tsare mana ku Yan Sandan Mu💪🏽
22 984 17918
Wakar Mai Mala Buni Zata Zo Muku Gobe Idan Allah ya kaimu 
A YouTube channel dinmu
@daudakahuturarara
104 5309 44848
Juma’at Mubarak 
From My Kids ❤️

@daudakahuturarara
57 4109 50920
Mutumin Kirki Wlh ,Allah idan tamu tazo kasa mu cika dakyau da Imani badan halin mu ba
134 1817 36986
Mai Jego Out now!
68 2861 42685
Wakar Mai Jego Zaizo Muku Yau Idan Allah Ya Kaimu 8pm
70 3079 35061
Waka Mai Taken Mai Jego Zaizo Muku Gobe In Shaa Allah 
Da Misalin 8pm Idan Allah Ya Kaimu 
@daudakahuturarara
51 1934 22973
Repost from @kahutu_editor_back_up
•
Mun sakar maku Sabuwar Wakar Shugaban kasar Mawaka Dauda kahutu Rarara Akan YouTube channel din Dauda Kahutu Rarara 

@ayshatulhumairah 
@daudakahuturarara
30 686
Hayfa Funitures Yau Da Daddare 
8pm In Shaa Allah 
@daudakahuturarara
@hayfa_furniturenig
193 13054 212330
Gobe Idan Allah Ya Kaimu Zamu Sakar Muku Wakar Hayfa Funitures Da Misalin 8pm 
A YouTube channel Dinmu Dauda Kahutu Rarara

Main Branch 👇🏽👇🏽

No C 11 ahmad house gwarzo Road janbulo

08036177716

07035436220

@daudakahuturarara
141 5508 83879