Activity Report

ALl NUHU
ALl NUHU
@realalinuhu
Followers: 3,065,212Posts: 21,498Following: 4,142
Managing Director Nigerian Film Corporation https://en.wikipedia.org/wiki/Ali_Nuhu @nigfilmcorp #alinuhu #nfc
View all posts from @realalinuhu
Eid Mubarak to you all! 🌙 ⭐️ 🐏
287 29852
Eid Mubarak from the Nuhu Family.
354 22400
Godiya da jinjina ga Mai Martaba Sarkin Kano @hrh_aminu_ado_bayero CRR CNOL JP da irin adduo'i da shawarwari da aka bamu. Allah ya bamu ikon yin biyayya a matsayin mu na ya' ya', Ya kuma ja da ran sarki, Allah ya rika da hannayenka bijahi rasulillah sallalahu alaihi wa sallam. Allah ya sa wannan mukami ya zama alheri, ya kuma kare mu daga duk wani sharri da ke tare da shi.
593 28828
DECASIA Archival Festival
27th to 30 July 2025

Organized by @nigfilmcorp 

In partnership with 
@goetheunifrankfurt 
@arsenalberlin 
@daad_worldwide 
@dff.film 
@goetheinstitut_nigeria 

Supported by
@nfvcb 
@cbaac77 
@ncac_nigeria 

Powered by 
@fmactce_nigeria
15 189
Zaku iya kallon #JAMILUNJIDDASEASON2 EPISODE 1 &2 Yanzu haka akan YouTube channel Mai suna MAISHADDA GLOBAL RESOURCES

Mun shirya tsaf domin cigaba da nishadantar daku fiye da kowanne lokaci. 

Daukar Nauyi/Labari/Shiryawa 
@realabmaishadda 

Tsara Labari 
@yakubukumo_ 

M/Umarni 
@call_me_elgashash 

Umarni 
@aleegumzak

Yan wasa 
@saddiqsanisaddiq 
@realalinuhu 
@nurahussain52 
@yakubmohammed_ 
@firdausee_yahaya 
@fateeema_hussain 
@zahradeen_sani_owner 
@tanimu_akawu_jos 
@haruna_talle_maifata 
@zrh_aliyu 
@_faridaabdullahi 
@engrswitch1234 
@tahiritahir_abba 
@official_amena20 
@deihlarmusa 
@hadizansaima00 
@faragatijjaniusman 
@realnasirnaba 
@tahiritahir_abba 
@queen_leema05 
@maryam_gombe1 
#Mal.Inuwa Iliyasu 
@hajiya_aisha_yola 
@faisal_jidda 

Dasauransu 

Sponsorship Partners
@kingteam2007 
@goodcafe.ng 
@ameerfoodsng 
@e3datanation 
@rufaida_drinks 

Don Allah ku tayamu da addu’a 

NASRUN MINALLAHI WA FATHUN QAREEB

#JAMILUNJIDDASEASON2 #JAMILUNJIDDASERIES
26 655
Allah ya sanya alheri @jamilukochila
20 750
Congratulations bro 😎 Allah yasa ayi damu @jamilukochila, Allah jaddada wa Su Ahmad Rahama 🤲 @realalinuhu @adam_a_zango
4 229
repost via @instarepost20 from @sadiqsalehofficial Allah yayi jagoran ci baban mu 🙏🙏

@realalinuhu
43 1772
Kadan Daga Cikin IZZAR SO TAKUN FARKO SEASON 4 EPISODE 1 Na Yau LAHADI,

Insha Allah Yau Lahadi Zamu Chigaba Da kawo Muku IZZAR SO TAKUN FARKO SEASON 4 A Tasharmu Ta BAKORI TV Da Karfe 8 Na Dare, Kuci Gaba Da Subscribing Din BAKORI TV Dake Kan YouTube Chanel Domin Chigaba Da Kallon Shirye Shiryenmu Mungode,

Produced by
@lawanahmad 

Directed by
@aminu_alrahuz 

A PRESENTATION OF BAKORI ENTERTAINMENT

@realalinuhu 
@official_aisha_izzar_so 
@salisufulani10 
@yakubumohammad_ 
@minal__ahmad 
@real_isahferoz 
@aysha_bloody 
@hajiya_aisha_yola 
@humaira_dakinkara 
@fatizinariya
@auwaluisawest 
@kb__international 
@real_solari
18 524 6578
Zai zo muku  nan bada dadewa ba a YouTube channel din mu mai suna 
koki World entertainment 
Shirin Aisha A.Zango 
Shiryawa @asmee_wakili 
Bada umarni  Nasiru Ali koki
26 1925 23947
Wakar BA ZANA CANZA KA BA daya daga cikin wakokin shirin TSANDAURI yanzu haka tana kan Youtube channel mai suna Ali Nuhu 

Music/Lyrics by @realumar_mb 

Playback singers @realumar_mb @official_hairat11 

Produced by @real_kherleeydo 

Directed by the king of Kannywood @realalinuhu
26 509
Tsandauri karfin soyayyarki by @salimsmartofficial is out on all platforms.
34 541 7445